GV

GeezerVison

The World Wide Web, restored to 800 pixels of glory.

Home|About|Gaming cabinet|Archives|How it works|Starter sites

On this site

  • BBC News, Hausa
  • Kallo
  • Sauraro
  • Zaɓen Najeriya 2027
  • Yaƙin Iran
  • Wasanni
  • Nishadi
  • Cikakkun Rahotanni
  • Duk batutuwa

This view

  • Original page
  • New address

GeezerVison is showing www.bbc.com — Labaran Duniya - BBC News Hausa

BBC News, Hausa - Labaran Duniya

Babban Labari

  • Ɗan shugaban Najeriya Bola Tinubu, Seyi, sanye da kayan sarauta da rawani

    Ko Seyi Tinubu na 'zaƙewa' kan takarar mahaifinsa?

    Daga kafa da jagorantar ƙungiyoyin matasa, zuwa ziyartar jihohi da ganawa da masu ruwa da tsaki, Seyi ya zama ɗaya daga cikin fitattun mutanen da ke fafutukar ganin Tinubu ya sake samun wa'adin mulki.

    Sa'o'i 5 da suka wuce
  • Trump

    KAI TSAYE , An kafa sabon tarihi a siyasar Amurka

    Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 12/11/2026

  • Alex Scott

    Arsenal ta shiga zawarcin Scott, Manchester United na farautar ƴan wasan baya

    Arsenal ta tuntuɓi Bournemouth game da ɗan wasan tsakiya Alex Scott, Manchester United ta ƙara sunayen masu tsaron baya biyu a jerin ƴan wasan da take son ɗauka, yayin da Aston Villa ke nazarin yiwuwar ɗaukar ɗan wasan tsakiya na Chelsea, Romeo Lavia.

    Sa'o'i 5 da suka wuce
  • .

    'Muna fargabar El Niño za ta iya kashe mu'

    Yayin da ake shiga lokacin daminar ƙarshen shekara ana fargabar yiwuwar sake samun ambaliyar ruwa sakamakon mummunan sauyin yanayi na El Niño, wanda masana ilimin yanayi ke gargaɗin cewa zai iya haddasa ruwan sama mai tsanani.

    Sa'o'i 5 da suka wuce
  • xxx

    Me ya sa Ghana ta janye dokar haramta auren jinsi?

    Majalisar dokokin Ghana na shirin sake yin duba tare da soke amincewar da ta yi wa dokar da ta jawo cece-kuce kan masu auren jinsi, wadda ta amince da ita a watan Mayun bana.

    Sa'o'i 5 da suka wuce
  • Atiku da David Mark

    Tinubu ya gaza a wajen ƴan Najeriya - ADC

    Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Laraba 11/11/2026

  • Alhaji Ibrahim Sa'idu

    Wane ne shugaban Miyetti Allah da aka kashe a Taraba?

    Lamarin ya faru ne da misalin karfe 7 zuwa 8 na yammacin ranar Lahadi, inda wasu mutane kan babur suka buɗe masa wuta a kofar gidansa.

    11 Nuwamba 2026
  • ...

    Me ke janyo kwaɗayin dare bayan cin abinci?

    Shin ka taɓa cin abinci ka ƙoshi sosai, amma bayan awa guda ko minti talatin sai ka fara jin kwaɗayin cin wani abu, har ka nufi kicin kana neman abin da za ka saka a baki?

    11 Nuwamba 2026
  • Tinubu

    Manyan alƙawura huɗu da Tinubu zai yi kamfe da su a 2027

    Jam'iyyar ta ce manufofin nata sun ta'allaƙa ne kan abin da take ganin an cimma a shekaru huɗun farko na gwamnatin Tinubu, musamman a ɓangarorin tattalin arziki, tsaro, samar da ababen more rayuwa da kuma kirkirar ayyukan yi.

    11 Nuwamba 2026

Shiga manhajar BBC Hausa

Mahnajar BBC World News za ta ba ku damar samun labaran duniya da na cikin gida da ɗumi-ɗumi.

Sauke manhaja

Shirye-shiryenmu

  • 13:59

    Saurari na gaba, NA GABA Shirin Rana 12 Nuwamba 2026, 13:59, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.

    30:00
  • 06:30

    Saurari, Shirin Hantsi 12 Nuwamba 2026, 06:30, Tsawon lokaci 29,30

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

    29:30
  • 05:29

    Saurari, Shirin Safe 12 Nuwamba 2026, 05:29, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.

    30:00
  • 19:29

    Saurari, Shirin Yamma 11 Nuwamba 2026, 19:29, Tsawon lokaci 30,00

    Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.

    30:00
  • Wasanni

    • Mauricio Pochettino

      KAI TSAYE , An dade ana ta alakanta Pochettino da aikin Man United

      Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 9 zuwa 14 ga watan Nuwambar 2026

    • Flamingos

      Najeriya ta lashe kofin duniya na mata

      Najeriya wadda ta kafa tarihin zama kasar Afirka ta farko da ta kai wasan karshe a gasar, yanzu ta sake kafa tarihin zama ta farko daga Afirka da suka lashe ta.

      7 Nuwamba 2026
    • Boubacar Kamara

      Chelsea na harin Boubacar Kamara, Liverpool na son Ronald Araujo

      Ɗan wasan Aston Villa Boubacar Kamara na cikin ƴan wasan da Chelsea ke son ɗauka a kakar wasanni, sai Manchester United za ta iya sanya maƙudan kuɗaɗe wajen siyen ɗan wasan Nottingham Forest Murillo.

      9 Nuwamba 2026
    • Bart Verbruggen

      Liverpool na zawarcin Verbruggen, Bayern Munich na harin Ngumoha

      Liverpool na zawrcin mai tsaron ragar Brighton Bart Verbruggen, sai Bayern Munich da ke tattaunawa da ɗan wasan Liverpool Rio Ngumoha camp yayin da ƙungiyoyin da ke nuga gasar Firimiya ke bibiyar ɗan wasan Tottenham Conor Gallagher.

      8 Nuwamba 2026
    • Cristiano Ronaldo

      Kocin Portugal ya ce bai san Ronaldo ya sanar da yin ritaya ba

      Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin kai tsaye daga BBC Hausa daga 2 zuwa 8 ga watan Nuwambar 2026

    Tashar WhatsApp ta BBC Hausa

    A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.

    Danna nan don shiga tashar
    Tsallake Kashe ƙwarƙwatar ido ka ci gaba

    Kashe ƙwarƙwatar ido

    • INEC
    • Atiku
    • Shugaba Tinubu
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Hoto
    • Ƴar Arewan da ke buga wa Najeriya ƙwallo
    • waya

    Karshen Kashe ƙwarƙwatar ido

    Kuna son tattalin datarku?

    Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data

    Shiga shafinmu na rubutu zalla

    Labarai da Rahotanni Na Musamman

    • Trump

      Yadda kafafen yaɗa labaran Iran ke yi wa Trump shaguɓe bayan faɗuwu zaɓe

      Kafafen yada labaran Iran sun riƙa bayyana sakamakon zaɓen Amurka, kuma kowacce kafa da irin yadda take bayyana ra'ayinta game da shi.

      11 Nuwamba 2026
    • Nyesom Wike

      Ko alƙawarin miliyan 10 da Wike ya yi wa kansilolin APC ya saɓa dokar Najeriya?

      'Yan Najeriya da dama sun ce ya kamata hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta gwamnati ta binciki kalaman Nyesom Wike, saboda suna ganin sun saɓa wa doka.

      10 Nuwamba 2026
    • Joash Amupitan

      Me ya sa INEC ta cire sunayen mutum sama da miliyan 1.6 daga kundinta?

      Hukumar ta ce bincikenta ya nuna cewa wasu jami'anta masu yin rajista sun tafka kurarai, lamarin da ya janyo yi wa wasu rajista sau biyu.

      11 Nuwamba 2026
    • Bola Tinubu

      Duk wanda ya ce tallafin mai zai dawo ƙarya yake yi - Tinubu

      Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Talata 10/11/2026

    • Une embarcation en provenance du Sénégal, transportant 85 migrants, approche du port de La Restinga, sur l'île d'El Hierro (îles Canaries), le 19 août 2024. (Illustration)

      Me ya sa ƴan cirani ke ci gaba da yunƙurin ratsa teku duk da hatsarin hakan?

      A baya-bayan nan, an samun rahotannin kifewar kwale-kwale da ke ɗauke da 'yan cirani daga Senegal a hanyarsu ta zuwa Turai, inda mutane da dama suka rasa rayukansu.

      11 Nuwamba 2026
    • Jariri

      Masana sun gano yadda za a haihu ba tare da saduwa ko dashe ba

      Wannan ba yana nufin cewa mutane za su daina haihuwa gaba ɗaya ba. Sai dai hanyoyin samun yara zai sauya sakamakon cigaban kimiyya.

      10 Nuwamba 2026
    • xxx

      Abubuwa 5 da ke iza wutar rikicin manoma da makiyaya a ƙarshen damina

      Ƙarshen damina wani lokaci ne da manoma ke girbe amfanin gonakinsu, yayin da makiyaya kuma ke komawa arewacin ƙasar daga kudanci bayan watanni na zaman damina.

      10 Nuwamba 2026
    • Olusegun Obasanjo, Diomaye Faye da Nelson Mandela

      Shugabannin Afrika 11 da suka yi zaman gidan yari kafin hawa mulki

      An ɗaure yawancinsu ne saboda adawa da mulkin mallaka, yaƙi da kama ƙarya da kuma neman sauyi.

      10 Nuwamba 2026
    • .

      Fitattun ƴansiyasar Najeriya 6 da ke takara tun 2003

      Wannan rahoton ya yi nazari kan wasu daga cikin fitattun ƴan siyasar da suka daɗe suna neman takara ko kuma neman wani muƙamin zaɓe tun shekarar 2003.

      10 Nuwamba 2026
    • .

      Dalilan da ke haddasa katsewar wutar lantarki a Najeriya?

      A wasu jihohi da yankuna ana samun lantarki fiye da wasu, yayin da wasu wuraren ke fama da ƙarancin wuta ko rashin wutar gaba ɗaya.

      10 Nuwamba 2026
    • Wurare 5 da Aljanu ke zama a cikin gidajenmu

      Wurare 5 da Aljanu ke zama a cikin gidajenmu

      A cikin hadisai an ambaci wasu wurare da aljanu ko shaiɗanu suke yawan zama ko taruwa, wanda a dalilinsu malaman addini ke cewa ana fama da matsaloli.

      9 Nuwamba 2026
    • Kotu

      Kotu ta wanke mutumin da ake zargi da kashe matarsa a Kano

      Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Litinin, 09/11/2026

    KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa

    Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.

    Latsa nan domin sauraro

    Nishadi

    • Kannywod

      Da gaske Kannywood ta fi kwatanta 'nishaɗin halal'?

      11 Oktoba 2026
    • Yadda aka maƙale ayabar a bango

      Tarihin ayabar da ta kai darajar dala miliyan 6

      10 Oktoba 2026
    • Mansura Isah
      4:10

      Bidiyo, Abin da ya sa na raba jiha da tafiyar Rarara - Mansura, Tsawon lokaci 4,10

      29 Satumba 2026
    • ..

      Wane ne Olu Jacobs, tauraron finan-finan Nollywood da ya rasu?

      16 Satumba 2026

    Kimiyya da Fasaha

    • Dunida

      Da gaske duniya za ta tashi ranar Juma'a 13 ga watan Nuwamba?

      8 Nuwamba 2026
    • Ra'ayi

      Hanyoyi biyar da za a gane yara sun fara mu'amala da masu tsattsauran ra'ayi

      8 Nuwamba 2026
    • .

      Yadda za ku yi amfani da wayarku wajen neman rancen kuɗi daga Gwamnatin Najeriya

      8 Nuwamba 2026
    • Hoton dajin da ke cike da hazo, da kafet mai launin ja a ƙasa. Wata laamar mace mai kama da mutum, tsaye a tsakiyar hoton, tana fuskantar kyamarar. Tana da dogon gashi mai duhu kuma tana sanye da farar riga.

      Me ya sa wasu ke ganin fatalwa?

      7 Nuwamba 2026

    Hotuna

    • Jagoran Addinin Musulunci na Iran, Ayatollah Ali Khamenei

      Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya

    • A woman in gothic-style costume.

      Mai tantabaru da katafariyar tukunyar jollof a hotunan Afirka na mako

      20 Satumba 2025
    • A young girl lies on a stretcher as she is pulled away from a destroyed building but emergency workers. She grips the side of the stretcher and looks disconsolate.

      Hotunan halin da ake ciki a Birnin Gaza yayin da Isra'ila ta tsananta hare-hare

      16 Satumba 2025
    • A crowd, including a woman in a traditional white shawl who plays a huge painted drum, sing New Year songs at Entoto St Raguel Church in Addis Ababa in Ethiopia - Thursday 11 September 2025.

      Bikin sabuwar shekarar 2018 a Habasha cikin hotunan Afirka

      13 Satumba 2025

    Labaran da suka fi shahara

    1. 1
      KAI TSAYE Abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya, Alhamis 12/11/2026
    2. 2
      Ko Seyi Tinubu na 'zaƙewa' kan takarar mahaifinsa?
    3. 3
      'Muna fargabar El Niño za ta iya kashe mu'
    4. 4
      Me ya sa Ghana ta janye dokar haramta auren jinsi?
    5. 5
      Arsenal ta shiga zawarcin Scott, Manchester United na farautar ƴan wasan baya

    Shafukan Sada Zumunta

    • WhatsApp
    • Facebook
    • YouTube
    • Instagram
    • X

    Domin ma'abota BBC

    • Mitocin da muke watsa shirye-shiryenmu
    • Abokan hulɗar BBC Hausa

    Domin samun labarai cikin Pidgin, Yoruba da Igbo

    Latsa nan
    You are visitor 01402503 — GeezerVison does not store the pages you look up.
    Best viewed with Netscape Navigator 4.7 or Internet Explorer 6 at 800×600. No cookies required.